Libraryدستاویزات
BINNE MATATTU A CIKIN MASALLATAI
BINNE MATATTU A CIKIN MASALLATAI By: abdul aziz bin abdaal bin baz Source: IslamHouse.com · abdul aziz bin abdaal bin baz
کتاب سے
متن کے ابتدائی صفحات۔ مکمل پڑھنے کے لیے اوپر کتاب کھولیں۔
Wallafar: Babban Malami
AbdulAzeez Bin Abdullahi Bin Baaz
Hausaهوسا
BINNE MATATTU A CIKIN
MASALLATAI
َِدْفُن الَموَتى ِفي الَمَس اِج
1
دَفْنُ المَوَتَ ِفي المَسَ اجيدي
BINNE MATATTU A CIKIN
MASALLATAI
ِلِسَ مَاحَةِ الشَّ يْخِ العََّلَّ مَة
عَبْدِ العَزِيزِ بْنِ عَبْدِ اهللِ بْنِ بَاز
ُرَِحِ َهُ اهلل
Wallafar: Babban Malami
AbdulAzeez Bin Abdullahi Bin Baaz
2
ِمْسِب اَّلله ي الرهْحْ َني الرهحييمي
SAƘO NA GOMA SHA ƊAYA: BINNE
MATATTU A CIKIN MASALLATAI
Da sunan Alah, dukkan godiya ta tabbata ga Allah,
tsira da amincin Allah su tabbata ga manzon Allah, da
alayansa da duk wanda ya yi koyi da shiriyarsa. Bayan
haka:
Haƙiƙa na gani a Jaridar Khartoum da aka buga a
17/4/1415 bayan hijira, sai na samu a cikinta an buga
wani bayani game da binne Mallam Muhammad al-
Hassan al-Idrisi a kusa da mahaifinsa a cikin
masallacinsu a birnin Omdurman... izuwa ƙarshe.
Saboda abinda Allah Ya wajabta na yin nasiha ga
musulmai da bayanin hana mummunan aiki, na ga
dacewar in faɗakar akan binne mamata a cikin
masallatai abune da bai halatta ba, kai yana ma cikin
hanyoyin shirka, yana kuma cikin ayyukan Yahudawa
da Nasara, waɗanda Allah Ya aibata su a kansu, kuma
manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare
shi - ya la’ance su, kamar yadda yake a cikin Bukhari
da Muslim daga Nana Aisha - Allah Ya yarda da ita -
daga annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare
shi - cewa shi ya ce: «Allah Ya tsinewa Yahudawa da
Nasara,
sun
riƙi
ƙaburburan
Annabawansu
masallatai», Ya zo cikin Sahihin Muslim daga Jundub
ɗan Abdullahi daga Annabi - tsira da amincin Allah su
تبصرے
ابھی کوئی تبصرہ نہیں۔ سب سے پہلے کوئی مفید بات شیئر کریں۔
متعلقہ
Tsawatarwa akan gina masallatai a maƙabartu
islamicmedia.tv
3 views · 5 months ago
Hukuncin Sihiri Da Bokanci
islamicmedia.tv
5 views · 5 months ago
WAJABCIN AIKI DA SUNNAR ANNBIN ALLAH TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI DA KAFIRCIN WANDA Y
islamicmedia.tv
6 views · 5 months ago
TAƘAITATTUN SAƘONNI BIYU A KAN ZAKKA DA AZUMI
islamicmedia.tv
5 views · 5 months ago
TABBATARWA DA BAYYANA YAWANCIN MAS'ALOLIN HAJJI DA UMRA DA KUMA ZIYARA AKAN DORON LITTAFI DA SUNNAH
islamicmedia.tv
7 views · 5 months ago
SIFFAR SALLAR ANNABI
islamicmedia.tv
4 views · 5 months ago
SIFFAR AIKIN UMARA
islamicmedia.tv
5 views · 5 months ago
MUHIMMAN DARUSSA GA DUKKANIN AL'UMMA
islamicmedia.tv
6 views · 5 months ago
Bayanin kafirci da ɓatan duk wanda ya raya cewa ya halatta ga wani ya kauce daga shari'ar (Annabi) M
islamicmedia.tv
5 views · 5 months ago
Hukuncin Sihiri da Bokanci da abinda yake da alaƙa da su
islamicmedia.tv
4 views · 5 months ago