LibraryBelgeler
Hanyoyi Masu Amfani Don Samun Rayuwa Mai Dadi
Yayibayanin yadda mutumzaisamuingantacciyarrayuwa a nan duniyada kumalahira. By: abdur rahman bin nasir assa’sdi Source: IslamHouse.com · abdur rahman bin nasir assa’sdi
Kitaptan
Metnin ilk sayfaları. Tamamını okumak için yukarıdaki kitabı açın.
ِالَوَس اِئُل الُمِفْيَد ُة ِللَح َياِة الَّس ِعْيَد
هوساHausa
Hanyoyi Masu Amfani Don
Samun Rayuwa Mai Dadi
Shiekh Abdulrahman bn Nasir al-Sa'di
(Allah Ya yi masa rahama)
َ الوَ سَ ائَ لَ
َ المَ فَ يَ دَ ةََ لَ لحَ يَ اةَ
َ السَ عَ يَ دَ ةَ
َ
Hanyoyi Masu Amfani Don
Samun Rayuwa Mai Dadi
َ
َ
َّ الشَّ يَّ خََّّ عَّ بَّ دَّ
َّ الرَّ حَّ نََّّ بَّ نََّّ نَّاص رَّ
َّ السَّ عَّ دَّ يَََّّّ
َّ رَّ حَّ هَّ
َّ اللَّ
َّ
Shiekh Abdulrahman bn Nasir al-Sa'di
(Allah Ya yi masa rahama)
َ
َ
2
بِسْمَِ
َ اللَ
َ الرَ حَ نَ
َ الرَ حَ يم
Hanyoyi Masu Amfani Don Samun
Rayuwa Mai Dadi
Gabatarwa
Yabo ya tabbata Allah wanda Shi ne Ya cancanci
dukkan yabo, kuma ina shaida cewa babu abin
bautawa bisa cancanta sai Allah, Shi kaɗai yake ba Shi
da abokin tarayya, kuma ina mai shaidawa Annabi
Muhammadu bawanSa ne kuma ManzonSa ne, tsira
da amincin Allah su tabbata a gare shi tare da alayansa
da sahabban sa.
Bayan haka: Lallai hutun zuciya, da nutsunuwarta
da farin cikinta da gushewar baƙin cikinta da ɓacin
ranta, shi ne abin nema ga kowane mutum, kuma da
shi ne tsarkakakkiyar rayuwa take tabbata, kuma farin
ciki da annashuwa suke cika. Da hakan akwai sabubba
na addini, da sabubba na ɗabi'a, da sabubba na aiki,
amma haɗuwar waɗannan gaba ɗaya ba ya yi wuwa
sai ga muminai, amma wasunsu, cewa koda sun
tabbata gare su ta wata fuskar da wani sababi masu
hankulansu zasu yaƙesu a kansa. Saboda haka mafi
amfanuwa kuma mafi tabbata kuma mafi kyan hali da
makoma zai wucesu ta wasu fuskokin.
Amma kuma ni (a cikin wannan littafin nawa) zan
faɗi wasu sabubba da suka zo min don wannan
Yorumlar
Henüz yorum yok. Faydalı bir düşünceyi ilk paylaşan siz olun.
İlgili
HANYOYI MASU FA’IDANTAR DA SAMUN KYAKKYAWAR RAYUWA
islamicmedia.tv
1 view · 5 months ago
TAKAITACCEN BAYANI MAI AMFANI GA LADANAI DA LIMAMAI DA MASU HUDUBA DA KUMA HUKUNCE-HUKUNCEN MASALLAC
islamicmedia.tv
8 views · 4 months ago
عظماء في التاريخ
islamicmedia.tv
1 view · 9 hours ago
من أحكام صلاة المرأة في الحرمين
islamicmedia.tv
1 view · 9 hours ago
البرنامج اليومي للمسلمة في شهر رمضان
islamicmedia.tv
1 view · 9 hours ago
أحكام المرأة في الصلاة دراسة فقهية مقارنة
islamicmedia.tv
1 view · 9 hours ago
توحيد الألوهية أساس الإسلام
islamicmedia.tv
1 view · 9 hours ago
شرح رسالة القواعد الأربع
islamicmedia.tv
1 view · 9 hours ago
توحيد الرب
islamicmedia.tv
1 view · 9 hours ago
شرح خطبة الحاجة
islamicmedia.tv
1 view · 9 hours ago