LibraryBelgeler
RUKUNAN IMANI
By: Scientific Research Admission of Islamic University, Madinah Munawara, muhammed alhaj abubakar Source: IslamHouse.com · Scientific Research Admission of Islamic University, Madinah Munawara, muhammed alhaj abubakar
Kitaptan
Metnin ilk sayfaları. Tamamını okumak için yukarıdaki kitabı açın.
www.iu.edu.sa
RUKUNAN IMANI
{asar Saudi Are
{asar Saudi Are
{asar Saudi Are
{asar Saudi Arebiya
biya
biya
biya
Ma'aikatar Ilimi Mai Zurfi
Ma'aikatar Ilimi Mai Zurfi
Ma'aikatar Ilimi Mai Zurfi
Ma'aikatar Ilimi Mai Zurfi
Jami'ar Musulunci Ta Madina
Jami'ar Musulunci Ta Madina
Jami'ar Musulunci Ta Madina
Jami'ar Musulunci Ta Madina, , , ,
Sashen Bincikin Ilimi
Sashen Bincikin Ilimi
Sashen Bincikin Ilimi
Sashen Bincikin Ilimi
|angaren Fassara
|angaren Fassara
|angaren Fassara
|angaren Fassara
Fassarar
Muhammad Muslim Ibrahim
1424H
www.iu.edu.sa
א
א
א
א א
א
א א
א
# א"! א
$%& א
ترجمة
ترجمة
ترجمة
ترجمة / /
محمدمحمد
محمدمحمد
الحاج أبو بكر
الحاج أبو بكر
الحاج أبو بكر
الحاج أبو بكر
DA SUNAN ALLAH MAI YAWAN RAHAMA MAI
MATU{AR JIN {AI
Yabo da godiya duka na Allah ne, salati da salami su
tabbata ga Annabin da babu wani annabi bayansa,
Annabinmu Muhammadu ]an Abdullahi.
Bayan haka, ha}i}a ya]a ilimummukan addini yana da
tasiri mai }arfin gaske cikin bayyana ha}i}anin musulunci
da tabbatar da ginshi}ansa da ma ciyar da al'umma gaba
cikin rayuwarta. Wannan babbar manufa kuwa ita ce
manufar da jami'ar Musulunci ta Madina take kai gwauro ta
kai mari domin ganin an cin mata gwargwadon iko, ta
hanyar da'awa da karantarwa.
A cikin nasa }o}arin na ganin an cin ma wannan burin,
sashin nazarin binciken ilimi na jami'ar ya }ir}iro aikace-
aikace daban-daban masu manufa a fagen na ilimi, wanda
daga cikinsu har da akwai wasu tsararrun rubuce-rubuce
kan musulunci da kyawawan siffofinsa, da nufin ya]a su
domin kwa]ayinsa na yi wa 'ya'yan wannan al'umma ta
musulunci guzuri mafi aminci kuma mafi inganci a ilimin
musulunci; ta ~angaren a}ida da ~angaren shari'a.
To wannan rubutun ma da muke gabatarwa game da
"Rukunan Imani" ]aya ne daga cikin tsare-tsaren wannan
sashi; domin shi ne ya gayyaci malaman da suka rubuta shi
-daga cikin malaman wannan jami'a- sannan kuma ya ]ora
wa 'yan kwamitin ilimi da ke }ar}ashinsa da su yi bitar
rubutun wa]ancan malaman gami da gyara shi da kuma
tsara shi har ya fito cikin surar da ta dace da manufofin
wannan sashe, tare da mai da kai sosai wajen ha]a kowacce
mas'ala da dalilanta. Manufar wannan rubutu dai a wajen
sashen ilimi ba wata manufa ba ce illa sau}a}awa 'ya'yan
musulmi hanyar samun ilimin addini mai amfani, wannan
Yorumlar
Henüz yorum yok. Faydalı bir düşünceyi ilk paylaşan siz olun.
İlgili
RUKUNAN MUSULUNCI
islamicmedia.tv
9 views · 5 months ago
Pillars of Islaam
islamicmedia.tv
7 views · 5 months ago
Pillars of Eemaan
islamicmedia.tv
4 views · 5 months ago
A Brief Introduction to Islam
islamicmedia.tv
4 views · 5 months ago
عظماء في التاريخ
islamicmedia.tv
1 view · 10 hours ago
من أحكام صلاة المرأة في الحرمين
islamicmedia.tv
1 view · 10 hours ago
البرنامج اليومي للمسلمة في شهر رمضان
islamicmedia.tv
1 view · 10 hours ago
أحكام المرأة في الصلاة دراسة فقهية مقارنة
islamicmedia.tv
1 view · 10 hours ago
توحيد الألوهية أساس الإسلام
islamicmedia.tv
1 view · 10 hours ago
شرح رسالة القواعد الأربع
islamicmedia.tv
1 view · 10 hours ago