Abin Da Lallai Ne Yaran Musulmai Su Sanshi [ 05 ] Bangaren Hadisi
Karatu na murya da harshen Hausa na ɓangaren: (Hadith) daga cikin littafin Abinda lallai ne yaran Musulmai su sanshi, littafi ne mai amfani wanda ke ƙunshe da tsarin koyarwa cikin sauƙi kuma cikakke ga yaro musulmi a cikin Aƙida, da Fiƙihu, da Sirah, da ladubba, da tafsiri. Ya dace da yara da dukkanin matakan rayuwa. Haƙiƙa mawallafin - Allah Ya saka masa da alheri - ya tsara littafin bisa fannonin ilimi, kuma ya gabatar da shi ta hanyar tambaya da amsa. By: Junaidu Isa Source: IslamHouse.com · Junaidu Isa
Otomatik metin. Hatalar içerebilir; kelimelerin doğrusu için kayda başvurun.
Yorumlar
Henüz yorum yok. Faydalı bir düşünceyi ilk paylaşan siz olun.