Kitaptan
Metnin ilk sayfaları. Tamamını okumak için yukarıdaki kitabı açın.
ِمِنْ أَحْكَامِ الص ِّيَام
هوساHausa
Daga Hukunce-Hukuncen Azumi
Kwamitin ilimi a jagorancin harkokin addini a
Masallacin Harami da Masallacin Annabi
ِ مِ نِِ
أِ حِ كِ مِ
ِ الصِ يِ ام
Daga Hukunce-Hukuncen Azumi
ُاللَّجْنَةُ العِلْمِيَّة
ِبِرِئَاسَةِ الشُّ ؤُونِ ادلِّينِيَّةِ بِالمَسْجِدِ احلَرَام
ِوَالمَسْجِد
ِّانلَّبَوِي
Kwamitin ilimi a jagorancin harkokin addini a
Masallacin Harami da Masallacin Annabi
2
ِ ِمْسِبِاَّلله ِالرهْح ن ِالرهح يم
Daga Hukunce-Hukuncen Azumi
MABHASI NA FARKO
Ma'anar azumi, da kuma wajibcin azumin
Ramadan
Na farko: Ma'anar azumi:
Azumi shi ne: Ibada ga Allah - Maɗaukakin Sarki - ta
hanyar kamewa daga abubuwa masu karya azumi, tun
daga ɓullowar alfijir har zuwa faɗuwar rana.
Na biyu: Wajibcin azumin Ramadan:
Azumin watan Ramadan rukuni ne daga rukunan
Musulunci, waɗanda addinin Musulunci ba ya
tsayuwa sai da su. Kuma azumi farilla ne akan
dukkanin al'ummatai, koda yake kaifiyyar sa da
lokacin sa sun sha banban; kamar yadda Allah -
Maɗaukakin Sarki - Ya ce:
﴿
ۡيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ كُتِبَ عَلَيۡكُمُ ٱلص ِ يَامُ كَمَا كُتِبَ عَلَى ٱلَّذِينَ مِن قَبۡلِكُم
َ
يَ َٰٓأ
َلَعَلَّكُمۡ تَتَّقُون
183
﴾
{Yã ku waɗanda suka yi ĩmãni! An wajabta azumi a
kanku kamar yadda aka wajabta shi a kan waɗanda
suke daga gabãninku, tsammãninku, zã ku yi taƙawa}
(al-Baƙarah:183), (Kutiba) ma'ana an farlanta.
Haƙiƙa Alƙur'ani da sunnah da ijma'i (na malamai)
Yorumlar
Henüz yorum yok. Faydalı bir düşünceyi ilk paylaşan siz olun.
İlgili
TAKAITACCEN BAYANI MAI AMFANI GA LADANAI DA LIMAMAI DA MASU HUDUBA DA KUMA HUKUNCE-HUKUNCEN MASALLAC
islamicmedia.tv
8 views · 4 months ago
TAMBAYOYI SITTIN GAME DA HUKUNCE-HUKUNCEN HAILA DA BIƘI
islamicmedia.tv
7 views · 5 months ago
BIDI’A MA’ANARTA – NAU’IKANTA – HUKUNCE-HUKUNCENTA
islamicmedia.tv
8 views · 5 months ago
LADUBBAN- TAFIYA DA HUKUNCE HUKUNCENTA
islamicmedia.tv
7 views · 5 months ago
ΤΑΚΑΙΤΑCCEN BAYANI A ΚΑΝ SIFFAR UMARAH DA KUMA HUK NCE-HUKUNCENTA
islamicmedia.tv
6 views · 5 months ago
TAKAITACCEN BAYANI A KAN LADUBBA DA HUKUNCE-HUKUNCEN ZIYARATR MASALLACIN ANNABI
islamicmedia.tv
7 views · 5 months ago
HUKUNCE HUKNCE MASU ZURFI Akan muhimman darussa da suka shafi al’umma baki daya.
islamicmedia.tv
7 views · 5 months ago
HUKUNCE-HUKUNEN HADAYA DA LAYYA DA YANKA
islamicmedia.tv
7 views · 5 months ago
عظماء في التاريخ
islamicmedia.tv
1 view · 8 hours ago
من أحكام صلاة المرأة في الحرمين
islamicmedia.tv
1 view · 8 hours ago