LibraryBelgeler
"TATACCIYAR BAKANDAMIYAR HADISAN ANNABI" (Tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi)
"TATACCIYAR BAKANDAMIYAR HADISAN ANNABI" (Tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi) Source: IslamHouse.com
Kitaptan
Metnin ilk sayfaları. Tamamını okumak için yukarıdaki kitabı açın.
اللغة
الهوسا
إعداد القسم العلمي
2
Da sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai.
Gabatarwa
Godiya ta tabbata ga Allah Ubangijin talikai, Allah Ya
yi tsira Ya yi aminci ga Annabinmu Muhammad, da
alayensa da sahabbansa baki ɗaya, da waɗanda suka bi su
da kyautatawa har zuwa ranar sakamako. Bayan haka:
Lallai daga mafi girman abinda yake wajaba musulmi ya
kula da shi; a karantawa da lura da jujjuya ma'anoni, da
ilimi da aiki - bayan littafin Allah - (shi ne kula da) sunnar,
(Manzon Allah) tsira da aminci su tabbata agare shi ya ce:
"Na barmuku yaku mutane, abinda idan kuka yi riƙo da
shi, ba zaku taɓa ɓata ba har abada: Littafin Allah, da
sunnar Annabinsa".Imam Malik ne ya ruwaito shi. Haƙiƙa
Allah - Maɗaukakin sarki - Ya ce:
{Abinda manzo ya zo muku (da shi) to ku riƙe shi abinda
kuma ya haneku to ku hanu} [al-Hashr: 7].
Saboda haka ne Gidauniyar hidimar abinda Musulunci ya
ƙunsa da Harsuna da kuma Gidauniyar Da'awa da wayar da
kan Jaliyoyi (waɗanda ba 'yan ƙasa ba mazauna ƙasar
Saudiyya) a Rabwah akan tanadar : BAKANDAMIYA
HADISAN ANNABI (SWA). Da fassara su da akan adadi
masu yawa na Harsuna.
Haƙiƙa Allah - Maɗaukakin sarki - Ya sawwaƙa zaɓin
wani kaso na wannan BAKANDAMIYA wadda
musulmi yake buƙatarta a cikin al'amarin Addininsa da
3
duniyarsa, tare da takaitaccan bayani akansu, da bayyanar
da ma'anoninsu da abinda suke nunarwa, da wasu daga
fa'idodinsu, da fitar da su a cikin wannan littafin da aka
ambace shi da:
"TATACCIYAR
BAKANDAMIYAR
HADISAN
ANNABI" (Tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi).
Aiki yana ci gaba sosai akan fassarasu zuwa dukkanin
rayayyun harsuna a duniya dan anfani ya game da abinda
suka ƙunsa na isar da sunnar Manzon Allah - tsira da amincin
Allah su tabbata agare shi - ga mutane a harsunan su.
Muna roƙon Allah Ya karɓi wannan aikin, ya kuma
sanya shi aikine mai albarka, abin tsarkakewa ga zatinsa
mai girma, kuma Ya sakawa dukkan wanda ya taimaka
akan shirya shi da fassara shi da kuma yaɗa shi.
Allah Ya yi daɗin tsira ya yi aminci ga Annabinmu
Muhammad.
Yorumlar
Henüz yorum yok. Faydalı bir düşünceyi ilk paylaşan siz olun.
İlgili
QISSAR ANNABI ISA -AMINCIN ALLAH A GARE SHI- DAGA CIKIN AL-QUR'ANI MAI GIRMA
islamicmedia.tv
5 views · 5 months ago
WAJABCIN AIKI DA SUNNAR ANNBIN ALLAH TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI DA KAFIRCIN WANDA Y
islamicmedia.tv
6 views · 5 months ago
Manzon Musulunci Annabi Muhammad ( tsira da amincin Allah su qara tabbata a gare shi)
islamicmedia.tv
8 views · 5 months ago
HADISAN DUJAL A CIKIN SUNNAR ANNABI TARE DA FAYYACESU DA TASWIRORI NA ZAMANI
islamicmedia.tv
6 views · 5 months ago
Manzon Musulunci Annabi Muhammad - tsira da amincin Allah su qara tabbata a gare shi
islamicmedia.tv
6 views · 5 months ago
عظماء في التاريخ
islamicmedia.tv
1 view · 8 hours ago
من أحكام صلاة المرأة في الحرمين
islamicmedia.tv
1 view · 8 hours ago
البرنامج اليومي للمسلمة في شهر رمضان
islamicmedia.tv
1 view · 8 hours ago
أحكام المرأة في الصلاة دراسة فقهية مقارنة
islamicmedia.tv
1 view · 8 hours ago
توحيد الألوهية أساس الإسلام
islamicmedia.tv
1 view · 8 hours ago