LibraryBelgeler
ALƘA’IDATUL MADANIYYAH : Don koyarda karatun Larabci ga ƴan koyo
ALƘA’IDATUL MADANIYYAH : Don koyarda karatun Larabci ga ƴan koyo By: abdul muhsin al qasim Source: IslamHouse.com · abdul muhsin al qasim
Kitaptan
Metnin ilk sayfaları. Tamamını okumak için yukarıdaki kitabı açın.
ALƘA’IDATUL MADANIYYAH
Don koyarda karatun Larabci ga ƴan koyo
ALƘA’IDATUL MADANIYYAH
Don koyarda karatun Larabci ga ƴan koyo
Wannan shine tsarin da ake bi a tsangayoyin
Alƙur'ani da koyarda littattafan ilimi a
Masallacin Annabi
WALLAFAR
Dr. Abdulmuhsin ɗan Muhammad
Alƙasim
Liman kuma mai huɗuba a masallacin
Annabi
GABATARWA
Godiya ta tabbata ga Allah, kuma tsira da aminci su tabbata ga
Annabinmu Muhammad, da iyalan gidansa da sahabbansa baki
ɗaya.
Bayan haka:
Haƙiƙa wannan al'ummar ta ɗaukaka ne da ilimi; kuma aya ta
farko data sauko tana kwaɗaitarwa akansa; Allah Maɗaukaki ya ce:
﴿
َاقْرَأْ بِاسْمِ رَب ِكَ الَّذِي خَلَق ﴾
}Kayi karatu da sunan Ubangijinka wanda yayi halitta{ [Al-
alaƙ: 1].
kuma saboda kasancewar haɗa baƙi yana daga cikin mafarin
koyon ilimi; wannan yasa na tattara tushensa kuma nayi ƙoƙarin
kewayewa da sauƙaƙawa da kuma samarda
ƙwarewar karatu ga
masu koyo, tareda taƙaita tsawon lokacin koyon karatun kuma nasa
masa suna:
((AL-ƘA'IDATUL-MADANIYYAH - DON KOYARDA
KARATUN LARABCI GA 'YAN KOYO))
Allah nike roƙo Ya amfanar da wannan littafin kuma Ya sanya
shi don fuskarSa mai daraja.
Tsira da amincin Allah su tabbata ga Annabinmu Muhmmad
da iyalan gidansa da sahabbansa baki ɗaya. .
Dr. Abdulmuhsin ɗan Muhammad Alqasim
Liman kuma mai Huɗuba a Massalacin Annabi mai alfarma.
Na kammala rubuta shi a ranar Sallar idin layya
Shekara ta dubu ɗaya da ɗari huɗu da arba'in da ɗaya bayan Hijra
5
BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHIM
GABATARWA
Yorumlar
Henüz yorum yok. Faydalı bir düşünceyi ilk paylaşan siz olun.
İlgili
GUZURI GA MAI KARATUN AL-QUR’ANI
islamicmedia.tv
3 views · 5 months ago
Al Qā’idah Al Madaniyyah · Teaching Arabic Reading for Beginners
islamicmedia.tv
7 views · 5 months ago
Tauhidi Daga cikin hudubobin masallacin Annabi
islamicmedia.tv
6 views · 5 months ago
RUKUNNAN MUSULUNCI: DAGA HUƊUBOBIN MASALLACIN ANNABI
islamicmedia.tv
7 views · 5 months ago
LITTAFI KAN HALAYE
islamicmedia.tv
4 views · 5 months ago
RUKUNNAN IMANI: DAGA HUDUBOBIN MASALLACIN ANNABI
islamicmedia.tv
5 views · 5 months ago
ADDU`A
islamicmedia.tv
5 views · 5 months ago
HADISAN DUJAL A CIKIN SUNNAR ANNABI TARE DA FAYYACESU DA TASWIRORI NA ZAMANI
islamicmedia.tv
6 views · 5 months ago
عظماء في التاريخ
islamicmedia.tv
1 view · 8 hours ago
من أحكام صلاة المرأة في الحرمين
islamicmedia.tv
1 view · 8 hours ago