Kitaptan
Metnin ilk sayfaları. Tamamını okumak için yukarıdaki kitabı açın.
0
HAQIQANIN QADIYANIYYA
Tambaya da Amsa
Daga:
Kwamitin Ilimi na Darul Muntaqa
Fassarar:
Salisu Muhammad Gumel.
February 2019
1
Gabatarwa.
Godiya ta tabbata ga Allah, tsira
da amincu su tabbata ga Ma’aikin Allah
da alayensa da sahabbansa da
wanxanda suka qaunace su. Bayan
haka:
An karvo daga Huzaifatu xan
Yamanu:
Ya ce, “mutane sun kasance su na
tambayanr Ma’aikin Allah (SAW)
a kan abubuwan alkhairi, ni kuma
na kasance ina tambayarsa a kan
abubuwan sharri sabo gudun kar
su same ni. Sai na ce, ‘ya Ma’aikin
Allah, lallai mun kasance a cikin
jahiliyya da sharri, sai Allah ya zo
kawo mana wannan alkhairin;
shin bayan akwai wani sharrin
2
bayan wannan alkhairin?’ Sai ya
ce, ‘Ey’ sai na ce, ‘to bayan sharrin
kuma akwai alkhairi?’ Sai ya ce,
‘ey, amma da datti a cikinsa.’ Sai
na ce, ‘meye dattin nasa?’ Sai ya
ce, ‘wasu mutane ne suke bin
tafarkin da ba nawa ba; za su riqa
bin shari’a kuma suna sava mata.’
Sai na ce, ‘to akwai wani sharrin
bayan wannan alkhairin?’ Sai ya
ce, ‘akwai wasu masu kira a
qofofin Jahannama, duk wanda
ya amsa kiransu za su jefa shi a
cikinta,’ Sai na ce, ‘Ya Ma’aikin
Allah, ka sifanta mana su.’ Sai ya
ce, ‘daga cikinmu su ke kuma da
yarenmu su ke magana.’ Sai na ce,
‘me za ka umarce ni da shi idan
har wannan ya riske ni?’ Sai ya ce,
Yorumlar
Henüz yorum yok. Faydalı bir düşünceyi ilk paylaşan siz olun.
İlgili
عظماء في التاريخ
islamicmedia.tv
1 view · 9 hours ago
من أحكام صلاة المرأة في الحرمين
islamicmedia.tv
1 view · 9 hours ago
البرنامج اليومي للمسلمة في شهر رمضان
islamicmedia.tv
1 view · 9 hours ago
أحكام المرأة في الصلاة دراسة فقهية مقارنة
islamicmedia.tv
1 view · 9 hours ago
توحيد الألوهية أساس الإسلام
islamicmedia.tv
1 view · 9 hours ago
شرح رسالة القواعد الأربع
islamicmedia.tv
1 view · 9 hours ago
توحيد الرب
islamicmedia.tv
1 view · 9 hours ago
شرح خطبة الحاجة
islamicmedia.tv
1 view · 9 hours ago
إِلاَّ لِيَعْبُدُونِ - كيف يوحد القرآن وجهة الإنسان؟
islamicmedia.tv
1 view · 9 hours ago
Resumo do livro Seleção de Hadiths Proféticos
islamicmedia.tv
1 view · 1 day ago