LibraryDokumen
مكانة السنة
كتاب مهم يتحدث عن حجية السنة ومنزلتها في القرآن الكريم وبعض الشبه الواردة في ذلك والرد عليها. By: روان بنت إبراهيم النغيمشي Source: IslamHouse.com · روان بنت إبراهيم النغيمشي
Dari buku
Halaman-halaman awal teks. Buka buku di atas untuk membacanya secara lengkap.
1 MATSA
WALLAFAR
RAWWAN BNT IRAHIM AL-NUGAIMISHI
FASSARAR
ABDALLAH ABDULHAKIM
BITAR
DR. ISMAIL GARBA ALI
************************
مك
ـــــ
انة الس
ـــــ
نة
تأليف: روان بنت إبراهيم النغيمشي
:المترجم
عبد اهلل عبد
الحكيم
:المراجع الدكتور/ إسماعيل غرب علي
2 MATSA
DARASI:
HANYOYIN BINCIKE NA ILIMI
WACCE TAYI AIKIN:
RUWWAN BNT IBRAHIM AL-NUGAIMISHI
KARKASHIN KULAWAR:
DR. MUFRIH AL-QAUSI
SHEKARAR KARATU:
1441- 1442H.
3
GABATARWA
Dukkan godiya ta tabbata ga Ubangijin talikai, tsira da aminci su tabbata ga
rahamar Allah zuwa ga talikai, da ‘yan uwansa da alayensa da sahabbansa da masu
bi.
Bayan haka:
Hakika Allah – tsarki ya tabbatar maSa Ya daukaka – Ya aiko (annabi)
Muhammad – tsira da amincin Allah su tabbata agare shi – abisa wata yankewa ta
manzanni, Ya saukar masa da Alkur’ani mai girma, sai Allah – Madaukakin sarki –
Ya cike manzanni da shi, kuma Ya cike sakonni da sakonsa, kuma Ya cike
littattafai da littafinsa, Ya sanya shi mai gasgatawa ga abinda ke gabansa daga
cikinsu kuma mai rinjaye akansu.
Hakika Alkur’ani mai girma yazo yana mai kunsar addini gaba dayansa,
sashinsa ma’anarsa a rarrabe take, mafi yawa kuma ma’anarsa a dunkule take,
yayin da Alkur’ani mai girma ya kasance yana bukatar sunnar da zata bayyanar da
shi ta rarrabe ma’anarsa, hakika sunnah ta kasance daga wahayin Allah ne –
Madaukakin sarki – zuwa ga annabinSa – tsira da amincin Allah su tabbata agare
shi – har wanda aka bayyanar da mai bayyanarwar su zama daga tushe daya, kuma
akan matsayi daya, tsarki ya tabbata ga Allah – Madaukakin sarki – a ce Ya saukar
da Littafi a matsayin wahayi, sannan yabar bayanin abinda ke cikinsa ga wani
mutum alhali yana manisanci daga wahayi. Daga haka ne Alkur’ani mai girma da
sunnar annabi mai tsarki suka kasance suna fitowa daga alkuki daya, alkukin
wahayin Allah abin tsarewa. Allah – Mai girma da buwaya – yana fada game da
ManzonSa – tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -: {Kuma baya furuci daga
son rai* (Maganarsa) bata zamo ba, sai wahayin da ake aikowa}1, tunda manzanci
mai cikewa yazo alhali makiya Allah suna madakata, Kuma hakika kiyayya da
Allah da ManzonSa da kuma addininSa ta riki wasu surori mabanbanta da yanayai
masu yawa. Sashinsu kiyayyarsu a fili take da yawa daga cikinsu kuma a boye take
hakan saboda motsa shubuhohi kishiyar sunnar Manzon Allah – tsira da amincin
Allah su tabbata agare shi -; saboda haka ne hakika na bayyana matsayin sunnah a
cikin wannan bincike kuma shashin shubuhohin makiya boyayyu wadanda suke sa
kokwanto a cikin sunnah sun zo acikinsa da kuma yin raddi akansu.
Muna rokon Allah – tsarki ya tabbatar maSa Ya daukaka – dacewa da
gamda ka tar da taimako da neman lada, lallai cewa Shi – tsarki ya tabbatar maSa –
Majibincin haka ne kuma Mai ikone akansa.2
1 - Surat al-Najm: Aya ta 3 – 4.
2 - Ka duba: Shubuhaatul Qur’aniyyin haulas Sunnah, 1/3-4.
Komentar
Belum ada komentar. Jadilah yang pertama berbagi renungan yang bermanfaat.
Terkait
مكانة المرأة في الإسلام وحقوقها في ضوء القرآن والسنة
islamicmedia.tv
6 views · 2 months ago
عظماء في التاريخ
islamicmedia.tv
1 view · 9 hours ago
من أحكام صلاة المرأة في الحرمين
islamicmedia.tv
1 view · 9 hours ago
البرنامج اليومي للمسلمة في شهر رمضان
islamicmedia.tv
1 view · 9 hours ago
أحكام المرأة في الصلاة دراسة فقهية مقارنة
islamicmedia.tv
1 view · 9 hours ago
توحيد الألوهية أساس الإسلام
islamicmedia.tv
1 view · 9 hours ago
شرح رسالة القواعد الأربع
islamicmedia.tv
1 view · 9 hours ago
توحيد الرب
islamicmedia.tv
1 view · 9 hours ago
شرح خطبة الحاجة
islamicmedia.tv
1 view · 9 hours ago
إِلاَّ لِيَعْبُدُونِ - كيف يوحد القرآن وجهة الإنسان؟
islamicmedia.tv
1 view · 9 hours ago