LibraryDokumen
Gujewa daga Ilhadi (Musanta samuwar Allah) zuwa Musulunci
Gujewa daga Ilhadi (Musanta samuwar Allah) zuwa Musulunci Source: IslamHouse.com
Dari buku
Halaman-halaman awal teks. Buka buku di atas untuk membacanya secara lengkap.
Gujewa daga
Ilhadi
(Musanta
samuwar
Allah) zuwa
Musulunci
Gujewa daga Ilhadi (Musanta samuwar Allah) zuwa Musulunci
4
Tambaya da amsa
Da sunan Allah, godiya ta tabbata ga Allah, kuma tsira da amincin Allah
su tabbata ga Manzon Allah, da Alayan sa da Sahabban sa da kuma
waɗanda suka jiɓince shi ؛ bayan haka:
Wannan wani ɗan ƙaramin littafi ne: "Gujewa daga ilhadi (Musanta
samuwar Allah) zuwa musulunci".
Dan ƙaramin littafin zai gabatar da wani bayani ga "Dabi'ar ilhadi' da
matsalolin sa, kuma yaya Ilhadi yake warwara idan ya haɗu da abubuwa
bayyanannu na hankali da ɗabi'ar da aka halicci mutum da ita.
Kuma ɗan littafin zai bujiro da sashin dalilain tabbatar da samuwar
mahallici - tsarki ya tabbatar maSa -.
Mu muna sanin Allah - mai girma da ɗaukaka - da hankali, Allah -
maɗaukakin sarki - Ya ce:
﴿
ُمۡ هُم
َ
مۡ خُلِقُواْ مِنۡ غَيۡرِ شَ يۡءٍ أ
َ
أ
ٱ َلۡخَ َٰلِقُون ٥٣﴾ [الطور :
35
]
{Shin, an halitta su ne bã daga kõ me ba, kõ kuwa sũ ne mãsu yin
halitta ?} [Surat : Al-Dur : 35].
A hankalce, anan akwai abubuwa uku da zasu iya yuyiwa, basu da na
huɗu :
Na farko: yakasance an haliccemu ba tare da mahallici ba (Shin, an
hallice su ne ba tare da komai ba) wannan korarre ne, dan ta yaya za'a
halicce mu ba tare da mahallici ba?
Na biyu: Ya zama mun halicci kawunan mu (Ko kuma sune masu yin
halittar), wannan korarrene, kuma, dan ta yaya zan halicci kaina kafin a
halicce ni?
Gujewa daga Ilhadi (Musanta samuwar Allah) zuwa Musulunci
5
A wannan lokacin ta hanyar hankali abinda zai iya yuyiwa na uku zai
rage, shine wanda ayar mai girma tayi shiru game dashi؛, domin cewa
shi shine abu mabayyani, cewa lallai muna da wani mahallicin da ya
halicce mu.
To mu muna sanin Allah ta hanyar hankali.
Hakanan mu muna sanin Allah, da ɗabi'ar da aka halicce mu akan ta.
Kuma muna sani da ɗabi'ar mu wacce aka halicce mu akanta, cewa
gumaka da ɗabi'a basa mallakar iko abisa halittar kasantacce, ko abisa
samar da ƙwayoyin cuta da mutum, ko abisa kiyaye ayyukan jikin
mutum, ta hanyar wannan surar, ko abisa kyautata halitta daga ƙwaya
zuwa Majarrah (Gurine a sama acikin sa akwai tarin taurari).
Gumaka waɗanda kafirai suke bauta musu, da ɗabi'ar da masu
musanta samuwar Allah suke yin imani da ita kowannan su mai
buƙatuwa ne ga mahaliccin sa.
Gumaka ko ɗabi'a basa mallakar wani abu daga al'amarin su, kuma
basu da wani iko akan kiyaye sanadari ajikin halittu da yake sanya tasiri
ga ƙwayoyin halitta acikin ka ta hanyar wannan gwargwadan mai
ɗimautarwa, kuma basu da iko akan sanya kaifin gado, waɗanda sune
miliyoyin ababen sani a cikin kowace madda (Itace wadda kowane mai
rai yake kasancewa da ita), kuma basu da iko abisa samar da kowane
abu kai harma abisa samar da kan su.
To mahaliccin wannan duniyar da waɗannan abubuwan mamakin.
shine Mahalicci, Mai girma, Masani, mai iko, Gwani - tsarki ya tabbatar
masa -.
Sannan bayan haka, ɗan karamin littafin zai tattauna abubuwa masu
rikitarwa na masu kore samuwar Allah, da ƙoƙarin su na ɓata hujjojin
samuwar mahalicci na hankali, da ɗabi'ar da aka halicci mutum akan ta.
Komentar
Belum ada komentar. Jadilah yang pertama berbagi renungan yang bermanfaat.
Terkait
TUSHE UKU NA MUSULUNCI
islamicmedia.tv
7 views · 5 months ago
RUKUNAN MUSULUNCI
islamicmedia.tv
9 views · 5 months ago
Matsayin Mata A Musulunci, Yahudanci da Nasaranci
islamicmedia.tv
7 views · 5 months ago
ABUBUWAN DA SUKE WARW ARE MUSULUNCI
islamicmedia.tv
7 views · 5 months ago
MUSULUNCI : Taqaitaccen Saqo game da Musulunci kamar yadda ya zo cikin Al-qur'ani da Sunnanr Annabi
islamicmedia.tv
7 views · 5 months ago
Manzon Musulunci Annabi Muhammad ( tsira da amincin Allah su qara tabbata a gare shi)
islamicmedia.tv
8 views · 5 months ago
TATAQAITACCEN QARIN-HASKE GAME DA MUSULUNCI
islamicmedia.tv
8 views · 5 months ago
MATSAYIN SALLAH A CIKIN MUSULUNCI Ma'anarta, Hukuncinta, Abubuwan da ta kebanta da su, Hukuncin wand
islamicmedia.tv
7 views · 5 months ago
MUSULUNCI TaqaitaccenSaqo game da Musulunci kamar yadda ya zo cikin Al-qur'ani da Sunnar Annabi
islamicmedia.tv
6 views · 5 months ago
RUKUNNAN MUSULUNCI: DAGA HUƊUBOBIN MASALLACIN ANNABI
islamicmedia.tv
7 views · 5 months ago