Lectures & RemindersAudio
Sharhin littafi iqtidaaul siratull mustaqim
Malan yayi bayani ne akan addini musulinci da dacewarsa akowane zamani da kowane wuri, da kuma fadakarwa akan yisanta da koyi da yahudawa da kiris tuci acikin abadun su da kuma bautama wanin allah ka mar waliyyai da kabur bura da sauransu, da kuma dabi aun da aka hana musulmi yayi koi koyo na ahlul kitab da wa aida basu kamaci akoi koyaisuba By: Adam Shekarau, Abdurrazak Yahaya Ahifan Source: IslamHouse.com · Adam Shekarau, Abdurrazak Yahaya Ahifan
Transkrip otomatis. Mungkin ada kesalahan, jadi periksa rekamannya untuk kata-kata yang tepat.
Komentar
Belum ada komentar. Jadilah yang pertama berbagi renungan yang bermanfaat.