LibraryDokumen
TUSHE GUDA UKU DA DALILANSU
TUSHE GUDA UKU DA DALILANSU By: Muhammad Bin Abdul Wahhab Source: IslamHouse.com · Muhammad Bin Abdul Wahhab
Dari buku
Halaman-halaman awal teks. Buka buku di atas untuk membacanya secara lengkap.
َثاَل َثُة اُألُص وِل َوَأِدَّلُتَها
هوساHausa
TUSHE GUDA UKU
DA DALILANSU
Shiekh Muhammad Tamimi
دَِّلت ُهَا
َ
صُ ولِ وَأ
ُ
ثََلَ ثَةُ األ
TUSHE GUDA UKU DA DALILANSU
ِ لِ لشِ يِ خِِ
ِ مِ حِ مِ دِ
ِ التِ مِ يمِ يِرِ حِ مِ هِ
ِ الل
Shiekh Muhammad Tamimi - Allah Ya yi masa
rahama -
2
بِسْمِ
ِالل
الرت َح ِن
الرت ِح ِيم
TUSHE GUDA UKU DA DALILANSU
Shiekh Muhammad Tamimi - Allah Ya yi masa
rahama -
Da sunan Allah Mai rahama Mai jinƙai
Ka sani - Allah Ya yi maka rahama - cewa ya wajaba
a kanmu mu koyi mas'aloli guda huɗu:
Ta farko: Ilimi, shi ne sanin Allah - Maɗaukakin sarki
-, da sanin ManzonSa - tsira da amincin Allah a gare shi
-, da sanin Addinin Musulunci bisa hujjoji.
Ta biyu: Aiki da shi.
Na uku: Kira zuwa ga Allah.
Na huɗu: Haƙuri akan cutarwa a cikinsa.
Dalili shine: FaɗinSa (Allah) - Maɗaukakin sarki -: Da
sũnan Allah, Mai rahama, Mai jinƙai.
﴿
ِ وَٱلۡعَصۡ ر1
ِِ
ِ إ نَِّٱل ۡإ نسَ َٰنَِلَف يِخُسۡ ر2
ِِ
ِ إ ل َّاِٱلَّذ ينَِءَامَنُواِْوَعَم لُواِْٱلصَّ َٰل حَ َٰت
ِ وَتَوَاصَ وۡاِْب ٱلۡحَق ِوَتَوَاصَ وۡاِْب ٱلصَّ بۡر3
﴾
{Ina rantsuwa da zãmani, 1.
Lalle ne mutum yana a cikin hasara, 2.
Fãce waɗanda suka yi ĩmani, kuma suka aikata
ayyukan ƙwarai, kuma suka yi wa juna wasiyya da bin
gaskiya, kuma suka yi wa juna wasiyya da yin haƙuri
(su kam, basu cikin hasara, 3}. [al-'Asr: 1-3].
(Imam) Shafi’i - Allah Yai masa rahama - ya ce: "Da
Komentar
Belum ada komentar. Jadilah yang pertama berbagi renungan yang bermanfaat.
Terkait
I Tre Princìpi e le loro Prove
islamicmedia.tv
7 views · 1 month ago
TUSHE UKU NA MUSULUNCI
islamicmedia.tv
7 views · 5 months ago
Kawar Da Shubha
islamicmedia.tv
4 views · 5 months ago
ABUBUWAN DA SUKE WARW ARE MUSULUNCI
islamicmedia.tv
7 views · 5 months ago
Munanan dabi’un maguzawa
islamicmedia.tv
5 views · 5 months ago
I tre principi e le loro prove
islamicmedia.tv
5 views · 5 months ago
Prayer’s Conditions, Pillars, and Obligatory Acts
islamicmedia.tv
8 views · 5 months ago
Explanation of the Four Principles of Shirk
islamicmedia.tv
9 views · 5 months ago
50 Questions and Answers in Faith
islamicmedia.tv
8 views · 5 months ago
The Invalidators of Islām
islamicmedia.tv
6 views · 5 months ago