Lectures & RemindersAudio
Fa idodi daga hadisin ummu zarri
Wanna hadisi na ummu zarri , wanda uwarmu a isha matar manzon allah take bada labarinshi ga annabi da kuma matansa, daga cikin fa idodin wannan hadisi bayani akan yadda miji zai zamo,namiji nagari mai cautatawa matarsa , dagacikin fa ida wannan hadisi kuma samun kekkiawan zama By: Jafar Mahmud Adam, Salisu Ibrahim Source: IslamHouse.com · Jafar Mahmud Adam, Salisu Ibrahim
Transkrip otomatis. Mungkin ada kesalahan, jadi periksa rekamannya untuk kata-kata yang tepat.
Komentar
Belum ada komentar. Jadilah yang pertama berbagi renungan yang bermanfaat.