LibraryDokumen
abinda bai kamata musulmi ya jahilta acikin addinin sa ba
tarjaman wani takai taccan litafi ce , na wani malami mai suna khalid dan hamad. Source: IslamHouse.com
Dari buku
Halaman-halaman awal teks. Buka buku di atas untuk membacanya secara lengkap.
بسم الله الرحمن الرحیم
DASUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN
kAI
مالا یسع المسلم جھلھ في العقیدة
ABINDA BAIKAMATA MUSULMI YAZAMA
BAI SANSHIBA ACIKIN ADDINI
: التألیف
MARUBUCIN LITTAFIN
الدكتور خالد بن حمد الخریف
SHINE DOKTA KHALIND HAMAD AL
KHURAIF
: مترجم
MAI TARJAMA
أبوباس
عبد السلام
بن
محمد
BABAN BASIL ABDUL SALAM
MUHAMMED
: المقدمةgabatarwa
الحمد Ϳ وحدهyabo da godiya sun tabbata ga allah shikadai
والصـلاة والسـلام على من لا نبي بعدهkuma tsira da amincin allah ya
tabbata akan wanda babu annabi abayan sa
: وبعدamma bayan haka
فإن تعلم العقیدة الإسلامیةlalle sanin akidar musuluci (addini)
. ضـرورة یحتاجھا كل مسـلم ومسـلمةabune da ko wane musulmi da
musulma yake buka ta
لأنھا ســـبب نجاتھم
في الدنیا والآخرة .
domin shine sanadin tsiransu
duniya da lahira .
وقـد رأیـت أن أكتـب ھـذا المختصــــرkuma hakikan naga yakamata
narubuta wani takai taccan littafi .
الذي أرجو الله عز وجل أن ینفع بھ
كل طالب للحق ومسـتفید . wanda nake
fatan allah mai girma da daukaka ya anfanar dashi ga duk mai
neman gaskiya da maisan ya anfana .
: وقد قســمت ھذا المختصــر إلى أربعة فصــولkuma na raba wan nan
littafin kashi fudu .
.الفصـلالأول : في معنى الإسـلام وأركانھfasali na daya, zaiyi Magana
acikin maanar musulinci da shika shikansa ( rukunnansa)
.والفصــــل الثـاني : في معنى الإیمـان وأكـانـھfasali na biyu , maanar
Imani da shika shikansa
. الفصــل الثالث :في معنى الاحســان ودرجاتھfasali na ukku, maanar
kyawta tawa da darajojinta .
. والفصـل الرابع : في نبذة مختصـرة من أصـول أھل السـنة والجماعة
fasali
na fudu, zanyi Magana game da asalin aqidar ahlusunnah.
. وصـلى الله وسـلم على نبینا محمد وآلھ وصـحبھ وسـلم تسـلیما كثیراtsira da
amincin allah yatabbata ga annabi Muhammad da yan
gidansa da sahabansa tsira mai yawa wada bata yankewa.
: الفصل الأولfasali na farko
: معنى الإسلام وأركانھ
maanar musulunci da shika shikansa
، الإسـلام ھو : الاسـتسـلام Ϳ بالتوحیدmusulunci shine mika wuya ga
allah da kadai tashi da bauta
والانقیاد لھ بالطاعةda jayiwa agare shi da biyayya
. والبراءة من الشرك وأھلھda nisantar shirka da masu shirka .
: وأركانھ خمسةkuma shika shkan musulunci guda biyarne
الأول : شـھادة أن لا إلھ إلا الله وأن محمدا
رسـول الله .
(1) shaidawa babu
abin bautawa da cancanta sai allah , kuma lalle annabi
Muhammad manzan allah ne
: الثاني : إقام الصلاةtsaida sallah
)
(2
الثالث : إیتاء الزكاةbada zakkah
)
3
(
. الرابع : صوم رمضان
(4)azumin watan ramadan
: الخامس
حج بیت الله الحرام لمن اســـتطاع إلیھ ســـبیلا .
(5)hajjin dakin
allah mai alfarma ga wanda yasamu ikon zuwa .
:أھمیة التوحید
Mahimmancin tauhidi .
اعلم أن الله عز وجـل خلق الخلق لیعبـدوهkasani lalle allah mabuwayi
mai daukaka ya halicci halittu don su bauta masa,
، ولا یشركوا بھ شیئاkuma kada su hadashi da wani acikin bauta.
Komentar
Belum ada komentar. Jadilah yang pertama berbagi renungan yang bermanfaat.
Terkait
ABINDA JAHILTARSA BAYA YIWUWA GA YARAN MUSULMAI (ABINDA YA KAMATA YARAN MUSULMAI SU SANSHI).
islamicmedia.tv
4 views · 5 months ago
Garkuwar Musulmi Ta Addu’o’i Daga Alkur’ani Da Sunna
islamicmedia.tv
7 views · 5 months ago
garkuwan musulmi
islamicmedia.tv
6 views · 5 months ago
Matsayin Musulmi a wajen ‘Yan Shi’a
islamicmedia.tv
8 views · 5 months ago
Addinin Gaskiya Kamar Yadda Nassoshin Al-Qur'ani Da Sunnar Fiyayyen Halitta Suka Kawo
islamicmedia.tv
8 views · 5 months ago
ƘAYATA GURAREN ZAMA Taƙaitattun Darussa cikin abubuwan da bai kamata Musulmi ya jahilce su ba.
islamicmedia.tv
5 views · 5 months ago
Musulunci addinin Ubangijin talikai ne
islamicmedia.tv
7 views · 5 months ago
KUNDIN IMANI WANDA ALLAH YA WAJABTASHI AKAN BAYINSA NA ABINDA YA ZO A ALKUR'ANI MAI GIRMA DA SUNNAR
islamicmedia.tv
5 views · 5 months ago
MUSULUNCI ADDININ MANZANNIN ALLAH
islamicmedia.tv
6 views · 5 months ago
Hukuncin Sihiri da Bokanci da abinda yake da alaƙa da su
islamicmedia.tv
4 views · 5 months ago