LibraryDocuments
TAKAITACCEN BAYANI MAI AMFANI GA LADANAI DA LIMAMAI DA MASU HUDUBA DA KUMA HUKUNCE-HUKUNCEN MASALLAC
TAKAITACCEN BAYANI MAI AMFANI GA LADANAI DA LIMAMAI DA MASU HUDUBA DA KUMA HUKUNCE-HUKUNCEN MASALLACI Source: IslamHouse.com
Extrait du livre
Les premières pages du texte. Ouvrez le livre ci-dessus pour le lire en entier.
ِ ِاَ َ الِاَ ْ َ َ ِيِ َالَ ِاَ ِاَ ِِّذَ ُلِ ُيِ ُ الُ َ َ ْ ُال
Kwamitin ilimi na Cibiyar hidimar bayanan
Addinin Musulunci a cikin harsuna daban daban
TAKAITACCEN BAYANI MAI AMFANI
GA LADANAI DA LIMAMAI DA MASU
HUDUBA DA KUMA HUKUNCE-HUKUNCEN
MASALLACI
هوساHausa
ُ المُ خُ تُ صُ
ُ المُ فُ يدُُ
ُ لُ لمُ ؤُ ذُ نُُ وُ الُ مُ امُُ وُ الُ طُ يبُُ وُ
أُ حُ كُ مُ
ُ المُ سُ اجُ دُ
ُ
ُ
TAKAITACCEN BAYANI MAI AMFANI
GA LADANAI DA LIMAMAI DA MASU
HUDUBA DA KUMA HUKUNCE-
HUKUNCEN MASALLACI
ُ اللَّج ن ة ُالع ل م يَّة
ُ ِب م ع يَّة ُخ د م ة ُالم ح ت و ىُال س َل ِم ُب اللُّغ ات
Kwamitin ilimi na Cibiyar hidimar bayanan
Addinin Musulunci a cikin harsuna daban daban
2
بِسْمِ
الله
الر حم نه
الر حه يمه
TAKAITACCEN BAYANI MAI AMFANI GA
LADANAI DA LIMAMAI DA MASU HUDUBA
DA KUMA HUKUNCE-HUKUNCEN
MASALLACI
Kwamitin ilimi na Cibiyar hidimar bayanan Addinin
Musulunci a cikin harsuna daban daban.
Hakika godiya ta tabbata ga Allah, muna gode
maSa, muna neman taimakonSa, muna neman
gafararSa, kuma muna neman tsarin Allah daga
sharrukan kawunanmu da munanan ayyukanmu,
wanda Allah Ya shiryar to babu mai ɓatar da shi,
wanda kuma Ya ɓatar babu mai shiryar da shi. Kuma
ina shaida cewa babu wani abin bautawa da gaskiya
sai Allah Shi kaɗai, baShi da abokin tarayya, kuma ina
shaida cewa Annabi Muhammad bawanSa ne kuma
ManzonSa ne, Allah Yayi tsira a gare shi, da alayensa,
da sahabbansa, da waɗanda suka biyo su da
kyautatawa, Ya yi aminci amincewa.
Bayan haka: Lalle ne da yake mutane suna cikin
buƙata ta dindindin ga abin da zai gyara musu
al'amuransu, sai Shari'a ta zo da abin da zai tabbatar
da wannan. Daga cikin haka akwai abin da ya shafi
kiran sallah da iƙama ga sallah, da yi wa mutane
Commentaires
Aucun commentaire pour l'instant. Soyez le premier à partager une réflexion utile.
À voir aussi
TAKAITACCEN BAYANI A KAN LADUBBA DA HUKUNCE-HUKUNCEN ZIYARATR MASALLACIN ANNABI
islamicmedia.tv
7 views · 5 months ago
ZIYARAR MASALLACIN ANNABI MAI AL-FARMA TARE DA FADAKARWA DA KUMA NUSARWA GAMAI ZIYARAR
islamicmedia.tv
7 views · 5 months ago
Tauhidi Daga cikin hudubobin masallacin Annabi
islamicmedia.tv
6 views · 5 months ago
TAKAITACCEN BAYANI MAI ANFANI GA SABON SHIGA MUSULUNC
islamicmedia.tv
5 views · 5 months ago
TAMBAYOYI SITTIN GAME DA HUKUNCE-HUKUNCEN HAILA DA BIƘI
islamicmedia.tv
7 views · 5 months ago
RUKUNNAN MUSULUNCI: DAGA HUƊUBOBIN MASALLACIN ANNABI
islamicmedia.tv
7 views · 5 months ago
RUKUNNAN IMANI: DAGA HUDUBOBIN MASALLACIN ANNABI
islamicmedia.tv
5 views · 5 months ago
BIDI’A MA’ANARTA – NAU’IKANTA – HUKUNCE-HUKUNCENTA
islamicmedia.tv
8 views · 5 months ago
TAKAITACCEN BAYANIN SIFFAR AIKIN HAJJI
islamicmedia.tv
5 views · 5 months ago
LADUBBAN- TAFIYA DA HUKUNCE HUKUNCENTA
islamicmedia.tv
7 views · 5 months ago