LibraryDocuments
QADDARA TA RIGA FATA
By: shafin intanet na saidul fawa id, muhammed al mansur ibrahim Source: IslamHouse.com · shafin intanet na saidul fawa id, muhammed al mansur ibrahim
Extrait du livre
Les premières pages du texte. Ouvrez le livre ci-dessus pour le lire en entier.
Baraden Musulunci 2
QADDARA
TA RIGA FATA
Ingantaccen Tarihin Halifofi, Da bayanin abin
da ya faru a tsakanin Musulmi tun daga
rasuwar Manzon Allah Sallallahu Alaihi
Wasallama har zuwa rikicin Karbala
درا اث ا
ل ا
و
إ ! آ
ء
$ ا#
Wallafar
Muhammad Mansur Ibrahim
Na Cibiyar Nazarin Addinin Musulunci
Ta Jami'ar Usmanu Xan Fodiyo, Sakkwato
Bugawa da yaxawa:
Cibiyar Ahlul Baiti da Sahabbai,
Nigeria.
Bugu na Biyu 1428H/2007M
Adadin da aka buga: Kwafi 10,000
ISBN 978-2076-68-5
© Haqqen buga wannan littafi na Mu'assasatu Ahlil Baiti Was
Sahabah, Najeriya ne.
Wanda yake son buga shi saboda Allah yana iya tuntuvarmu a
adireshinmu kamar haka:
97, Ahmadu Bello Way, P.O.Box 2491,
Sokoto, Najeriya.
Ko kuma ya tuntuvi Mawallafin a
mansursokoto@yahoo.co.uk
Bismillahir Rahmanir Rahim
Abubuwan da ke ciki
Gabatarwa.............................................
Shimfixa................................................
i. Farkon Jinyar Manzon Allah Sallallahu Alaihi
Wasallama.........
ii. Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallama Ya
Samu Sauqi.......
iii. Idan Ajali Ya Yi kira..............................
iv. Ko Wace Rai Mai Xanxanar Mutuwa Ce......
Babi na xaya:
Khalifancin Abubakar Xan Abu Quhafah.....
1. Abubakar Na Manzon Allah....................
1.1 Sunansa:.............................................
1.2 Iyayensa:.............................................
1.2.3 Haifuwarsa:.......................................
1.3 Siffarsa:..............................................
1.4 Xabi'unsa da Halayensa:........................
1.5 Iyalinsa:..............................................
1.6 Matsayinsa kafin zuwan Musulunci........
1.4 Musuluntarsa:......................................
1.5 Gudunmawarsa ga addini:.....................
1.6 Damana mai ban samu...........................
1.7 Wasu daga cikin Darajojinsa:..................
1.8 Jaruntakarsa da tsayuwar ra'ayinsa..........
1.9 Nuni ya ishi mai hankali........................
1.9.1 Abubakar ya zama khalifan farko:.........
1.9.2 Ko Ali ya yi mubaya'a ga Abubakar?........
1.9.3 Ayyukan Abubakar a lokacin
shugabancinsa:.................................
1.9.4 Yaqe - yaqen da a ka yi a lokacinsa...........
1.9.5. Jagororin Jihadi na wannan lokaci........
1.9.6. Bayan gama yaqin Ridda.....................
1.9.7 Ajali ya kusanto,
Abubakar ya nemi shawarar Sahabbai ...
Babi na Biyu:
Khalifancin Umar xan Khaxxabi..................
2.1 Sunansa da Asalinsa:.............................
2.2 Haifuwarsa:.........................................
2.3 Siffarsa da xabi'unsa:............................
2.4 Rayuwarsa kafin zuwan Musulunci:.........
2.5.1 Yadda Musulunci ya ratsa zuciyarsa......
2.5.2 Musulunci ya xaukaka da shigowarsa....
2.5.3 Gudunmawarsa ga Musulunci..............
2.6 Umar ya dace da Alqur'ani:.....................
2.7 Umar ya zama Sarkin Musulmi:...............
2.8 Qaunar da Umar yake bayyana
ma Ahlulbaiti:..................................
2.9 Yadda Umar yake kula da dukiyar jama'a
2.10 Yadda Umar yake naxa muqamai..
2.11 Tsakanin Umar da gwamnoninsa.......
2.12 Jihadi da faxaxar Daular
Musulunci a zamaninsa:.................
2.13 Siyasar yaqe - yaqen Umar:...................
2.14 Wasu Darussa daga
Waxannan Yaqe - yaqe:.....................
2.8 Rasuwarsa:........................................
Babi na Uku:
Khalifancin Usman xan Affan:..................
3.1.1 Wane ne Usman?.......................................
3.1.2 Haifuwarsa:.....................................
3.1.3 Siffofinsa:.......................................
3.2 Musuluntarsa:....................................
3.3 Gudunmawarsa ga addini:....................
3.5 Iyalansa:..........................................
3.6.1 Yadda Usman ya zamo Khalifa:............
3.6.2 Usman ya fara fuskantar matsala ta farko
3.6.3 Ayyukan Usman a zamanin mulkinsa..
3.6.4 Siyasar Usman wajen jihadi:...............
3.7.1 Fitina ta kunno kai a zamaninsa:..........
3.7.2 Dattijo Mai Halin Dattaku: ...................
3.7.3 Wane Ne Ummul Haba’isin Wannan Fitina?
3.8 Usman ya yi shahada:...........................
Babi na huxu:
Khalifancin Ali xan Abu Xalib:..................
4.1.1 Sunansa da Asalinsa:.........................
4.1.2 Tashinsa:...........................................
4.2 Darajojinsa:..........................................
4.3 Matsayin Ali a zamanin Khalifofi:..........
4.4 Ali ya zama Sarkin Musulmi:.................
4.5 Yaqin Basasar Raqumi:................
4.5.1 Matsayin Xalha da Zubairu:................
4.6 Yaqin Basasar Siffin:...........................
4.6.1 Mu'awiyah har yanzu bai yi mubaya'a ba
4.6.2 Dakatar da buxa wuta:........................
4.6.3 Banbancin ra'ayin Sahabbai
dangane da wannan yaqin:.................
4.6.4 Qaddara ta riga fata:............................
4.6.5 Bango ya tsage a rundunar Ali :............
4.6.6 Tsugunne ba ta qare ba.......................
4.7 Ali ya yi shahada:................................
Babi na Biyar:
Khalifancin Al Hassan Xan Ali:...................
5.1 Sunansa da asalinsa:..............................
5.2 Siffarsa:.................................................
5.3 Darajojinsa:.............................................
5.4 Al Hassan ya gadi mahaifinsa:.....................
5.5 Ramin Shuka Ba Zurfi Sai Tarin Albarka.......
5.6 Zama Lafiya Yafi Zama Xan Sarki:................
5.7 Ja da baya ba tsoro ba:................................
5.8 Kyakkyawar sakayya ga Al Hassan:..........
5.9 Matsayin Al Hussaini a kan wannan sulhu
5.10 Mutuwar Al Hassan:..............................
Commentaires
Aucun commentaire pour l'instant. Soyez le premier à partager une réflexion utile.
À voir aussi
Mai Rabon Ganin Baxi
islamicmedia.tv
5 views · 5 months ago
SU WANE NE MASOYAN AHLUL BAITI ?
islamicmedia.tv
6 views · 5 months ago
Qalubale Ga ‘Yan Shi’ah: TAMBAYOYI 70 Waxanda Ba Su Da Amsa
islamicmedia.tv
7 views · 5 months ago
INA ALLAH YA KE?
islamicmedia.tv
5 views · 5 months ago
TAFARKIN SUNNAH
islamicmedia.tv
6 views · 5 months ago
Aqidun Shi’a a Sauqaqe
islamicmedia.tv
6 views · 5 months ago
عظماء في التاريخ
islamicmedia.tv
1 view · 8 hours ago
من أحكام صلاة المرأة في الحرمين
islamicmedia.tv
1 view · 8 hours ago
البرنامج اليومي للمسلمة في شهر رمضان
islamicmedia.tv
1 view · 8 hours ago
أحكام المرأة في الصلاة دراسة فقهية مقارنة
islamicmedia.tv
1 view · 8 hours ago