LibraryDocuments
Kayatarwa cikin cikar Shari'a da kuma da kuma hadarin Bidi'a
Kayatarwa cikin cikar Shari'a da kuma da kuma hadarin Bidi'a By: muhammad bin saleh al authaimin Source: IslamHouse.com · muhammad bin saleh al authaimin
Extrait du livre
Les premières pages du texte. Ouvrez le livre ci-dessus pour le lire en entier.
Kayatarwa cikin
cikar Shari'a da
kuma da kuma
hadarin Bidi'a
Shiekh Muhammad Bn Salih Al-
uthaimeenAllah ya yi masa Rahama
3
Da sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai.ma
Dukkan Godiya ta tabbata ga Allah muna gode masa kuma muna
neman taimakonsa kuma muna neman gafararsa kuma muna tuba a
gareshi, kuma muna neman tsari daga Allah daga Sharrin kawunan
mu da kuma munana nan Ayyukanmu, kuma duk wanda Allah ya
shiryar to babu mai iya batar da shi haka kuma duk wanda ya batar to
babu mai iya shiryar da shi.
kuma na shaida cewa babu wani Ubangiji sai shi kadai, kuma na
shaida cewa Annabi Muhammad Bawansa ne kuma Manzon sa, Allah
ya turo shi da Shiriya da kuma Addinin gaskiya to ya isar da sakon
kuma ya bada Amanar, kuma yayiwa Al'umma Nasiha kuma yayi
Jahadi a tafarkin Allah Mayukar iyawarwarsa har wafati ya riske shi.
kuma ya bar Al'ummarsa akan Hanya fara wadda darenta kamar
tanarta yake kuma babu wanda ai kauce mata sai Hallakakke, kuma
yayi bayani acikinta duk abinda Al'umma take bukata a cikin baki
dayan Al'amuranta har Abu Zarrin - Allah ya yarda da shi yake
cewa:Annabi tsira da Amincin Allah su tabbata agareshi bai bar wani
tsuntsu da yake yawo da fukafukansa a sama ba har sai da ya fada
mana Ilimi game da shiWani Mutum daga cikin Mushirikai yace da
Salman Al'farisi -Allah ya yarda da shi- Annabinku ya sanar da ku har
ladaban biyan bukata, yace:Ey, Hakika ya hanamu mu fuskanci
Al'kibla da Bayan gida ko Fitsari ko muyi tsarki da kasa da Duwatsu
4
Uku, ko Muyi tsarki da Hannun Dama ko kuma Muyi tsarki da Turoso
ko kashi.Kuma kai Wallahi zakaga wannan Al'kurani Maigirma ya
bayyana a cikinsa ginshikan Addini da kuma Rassansa kuma yayi
bayanin Tauhidi da baki dayan bangarorinsa, kuma yayi bayanin
ladaban wuraren zama da yadda akeyin Sallama Allah Madaukakin
Sarki yace:
﴿
يُّهَا
َ
يَ َٰٓأ
ٱ َلَّذِين
ءَامَنُوٓاْ إِذَا قِيلَ لَكُمۡ تَفَسَّ حُواْ ف ِي
ٱ ِلۡمَجَ َٰلِس َٱف ْفۡسَ حُوا
ِيَفۡسَ ح ٱ ُ َّّلل
ۡۖۡلَكُم
...
١١ ﴾
:[اجملادلة11
]
"Ya ku wadanda kukayi Imani idan aka ce da ku: ku buda
a cikin wurin zama to ku buda din kuma sai Allah ya buda
muku" (Suratu Almujadalah 11)
kuma Allah Madaukaki ya ce
Commentaires
Aucun commentaire pour l'instant. Soyez le premier à partager une réflexion utile.
À voir aussi
Akidar Ahlus~Sunna
islamicmedia.tv
7 views · 5 months ago
Akidar Ahlussunnah Wal Jama’a
islamicmedia.tv
7 views · 5 months ago
SharhinUsulul Imani
islamicmedia.tv
6 views · 5 months ago
SAƘO A KAN JINANEN ƊABI'A GA MATA
islamicmedia.tv
6 views · 5 months ago
TAMBAYOYI SITTIN GAME DA HUKUNCE-HUKUNCEN HAILA DA BIƘI
islamicmedia.tv
7 views · 5 months ago
SIFFAR AIKIN HAJJI
islamicmedia.tv
6 views · 5 months ago
TAKAITACCEN BAYANI AKAN AKIDAR MUSULUNCI
islamicmedia.tv
5 views · 5 months ago
SAƘO A KAN JINAYEN ƊABI'A GA MATA
islamicmedia.tv
9 views · 5 months ago
عظماء في التاريخ
islamicmedia.tv
1 view · 10 hours ago
من أحكام صلاة المرأة في الحرمين
islamicmedia.tv
1 view · 10 hours ago