LibraryDocuments
Hukuncin Sihiri da Bokanci da abinda yake da alaƙa da su
Hukuncin Sihiri da Bokanci da abinda yake da alaƙa da su By: abdul aziz bin abdaal bin baz Source: IslamHouse.com · abdul aziz bin abdaal bin baz
Extrait du livre
Les premières pages du texte. Ouvrez le livre ci-dessus pour le lire en entier.
Wallafar: Babban Malami
AbdulAzeez Bin Abdullahi Bin Baaz
Hausaهوسا
Hukuncin Sihiri da Bokanci da
abinda yake da alaƙa da su
ُح ْكُم الِّس ْحِر َوالِكَهاَنِة َوَما َيَتَعَّلُق ِبَها
1
ُ حُِكْم ُالسِّ حْرُِوَالكِهَانَةُ
ُوَمَاُيَتَعَلَّق ُبِهَاُ
Hukuncin Sihiri da Bokanci da
abinda yake da alaƙa da su
ِلِسَ مَاحَةِ الشَّ يْخِ العََّلَّ مَة
عَبْدِ العَزِيزِ بْنِ عَبْدِ اهللِ بْنِ بَاز
ُرَِحِ َهُ اهلل
Wallafar: Babban Malami
AbdulAzeez Bin Abdullahi Bin Baaz
2
ُِمْسِبُِاَّللَّ ُِالرَّْحْ َنِ ُالرَّحِيم
SAƘO NA TARA: HUKUNCIN SIHIRI DA
BOKANCI DA ABINDA YAKE DA ALAƘA
DA SU1
Godiya ta tabbata ga Allah Shi kaɗai, tsira da aminci
su tabbata ga wanda babu wani Annabi a bayansa,
bayan haka:
Duba da yawaitar ‘yan tsibbu a shekarun baya
bayan nan waɗanda suke da'awar cewar suna bada
magani, sunayin magani ta hanyar sihiri ko bokanci, da
kuma yadda suka watsu a wasu garuruwan, da kuma
yadda suke ribatar duhun kai na waɗanda jahilci ya
rinjaye su, sai na ga yana daga babin nasiha ga Allah
da bayinSa da in yi bayanin abinda hakan na daga da
hatsari mai girma ga Musulinci da musulmai, saboda
abinda yake cikin sa na dogaro ga wanin Allah -
Maɗaukakin Sarki -da saɓawa umarninSa da umarnin
ManzonSa - tsira da amincin Allah su tabbata a gare
shi -.
Sai nake cewa, ina mai neman taimakon Allah -
Maɗaukakin Sarki -: Neman magani ya halatta da
1 An buga wannan wasiyyar a wata takarda mai lamba 17,
daga babban ofishin sashen binciken-binciken ilimi da
fatawa da da’awah da shiryarwa a shekara ta 1402 bayan
hijira.
Commentaires
Aucun commentaire pour l'instant. Soyez le premier à partager une réflexion utile.
À voir aussi
Hukuncin Sihiri Da Bokanci
islamicmedia.tv
5 views · 5 months ago
abinda bai kamata musulmi ya jahilta acikin addinin sa ba
islamicmedia.tv
6 views · 5 months ago
MATSAYIN SALLAH A CIKIN MUSULUNCI Ma'anarta, Hukuncinta, Abubuwan da ta kebanta da su, Hukuncin wand
islamicmedia.tv
7 views · 5 months ago
ABINDA JAHILTARSA BAYA YIWUWA GA YARAN MUSULMAI (ABINDA YA KAMATA YARAN MUSULMAI SU SANSHI).
islamicmedia.tv
4 views · 5 months ago
KUNDIN IMANI WANDA ALLAH YA WAJABTASHI AKAN BAYINSA NA ABINDA YA ZO A ALKUR'ANI MAI GIRMA DA SUNNAR
islamicmedia.tv
5 views · 5 months ago
Dalilin Hukuncin mai neman agaji ga wanin Allah
islamicmedia.tv
4 views · 5 months ago
AƘIDA INGANTACCIYA DA ABINDA YAKE KISHIYANTAR TA
islamicmedia.tv
3 views · 5 months ago
WAJABCIN AIKI DA SUNNAR ANNBIN ALLAH TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI DA KAFIRCIN WANDA Y
islamicmedia.tv
6 views · 5 months ago
TAƘAITATTUN SAƘONNI BIYU A KAN ZAKKA DA AZUMI
islamicmedia.tv
5 views · 5 months ago
TABBATARWA DA BAYYANA YAWANCIN MAS'ALOLIN HAJJI DA UMRA DA KUMA ZIYARA AKAN DORON LITTAFI DA SUNNAH
islamicmedia.tv
7 views · 5 months ago