من الكتاب
الصفحات الأولى من النص. افتح الكتاب أعلاه لقراءته كاملًا.
Aikin Hajji
3
Da sunan Allah Mai Rahama Mai jin kai
Godiya ta tabbata ga Allah Ubangijin talikai, kuma tsira
da Amincin Allah su tabbata ga cikamakin Annabawa da
Manzanni, Annabinmu Muhammad Dan Abdullahi da
Alayansa da Sahabbansa baki daya, da kuma duk wanda
ya bi Tafarkinsa kuma ya bibiyi koyarwarsa har zuwa
Ranar tashin Alkiyama.
Bayan haka: a lokacin aikin Hajji a koawace shekara
Tambayoyin Mutane sukan yawaita game daHukunce
Hukuncen aikin Hajji, wan nan a lokacin aikin Hajjin ne ko
kuma kafinsa, kuma Hakika ya bayyana gareni cewa akwai
wasu Tambayoyi da ake yawan Maimaita Tambayo yinsu,
da wasu kwatankwacensu a Hukunce hukuncen umra,
abin da yake nuna tsananin bukatar hakan, Kuma yakan
kai komo a raina sau da yawa kan in tattara wadan nan
Mas'aloli kuma inyi bayanin Hukunce Hukuncensu, Kuma
wasu daga cikin 'Yan Uwa sun karfafani kan hakan -Allah
ya saka musu- sai nayi Azma -ina mai dogaro da Allah
Madaukakin Sarki- kuma na Tattara wadan nan Mas'aloli
bayan Hajjn shekarar (1422 Hijiriyya) kuma na kara abinda
nagabukatuwa izuwa gare shi -gwargwadon iyawa ta-
kuma duk wannan cikin saukakken yare, kuma yana hade
4
da Dalilai wadanda suke ababan dogara da su kan Mafi
bayyanar Maganganu cikin abin da babu sabani a cikinsa.
Kuma wadan nan Mas'aloli suna iya Daukan Kari, sau da
yawa akan samu Sabani Kan Mahangar abinda ake ganin
bukatuwar mutane izuwa gareshi, kuma ni bana Da'awar
cewa na tattare baki dayan abun da Alhaji yake Bukata,
saidai wannan dai shi ne dan abin da ya samu yanzu.
Kuma aikin Hajji kamar sauran ayyukan Ibada ne yana
da Hukunce Hukuncen Sharia wadan da aka gina kan
saukakawa da rangwame, wannan ma abu ne bayyananne
a cikinta, kuma sai dai ba hakan yana nufin Musulmi ya yi
sakaci ba wajen sauke faralinsa ta hanyar da zai zamo
Hajjin sa ya samu tasgaron wani abu, ta hanyar da zai
janyo Mutane su dogara da wanda zai basu Fatawa cikin
abun da ya aikata.
التعليقات
لا توجد تعليقات بعد. كن أول من يشارك بتأمّل نافع.
ذات صلة
TAKAITACCEN BAYANIN SIFFAR AIKIN HAJJI
islamicmedia.tv
5 views · 5 months ago
SIFFAR AIKIN HAJJI
islamicmedia.tv
6 views · 5 months ago
عظماء في التاريخ
islamicmedia.tv
1 view · 8 hours ago
من أحكام صلاة المرأة في الحرمين
islamicmedia.tv
1 view · 8 hours ago
البرنامج اليومي للمسلمة في شهر رمضان
islamicmedia.tv
1 view · 8 hours ago
أحكام المرأة في الصلاة دراسة فقهية مقارنة
islamicmedia.tv
1 view · 8 hours ago
توحيد الألوهية أساس الإسلام
islamicmedia.tv
1 view · 8 hours ago
شرح رسالة القواعد الأربع
islamicmedia.tv
1 view · 8 hours ago
توحيد الرب
islamicmedia.tv
1 view · 8 hours ago
شرح خطبة الحاجة
islamicmedia.tv
1 view · 8 hours ago