Hukumcin rishin tsalki wajan bawali
Malan yayi bayanine akan hukumcin rishin tsalki wajan bawali tare dacewa wajibine musulmi ya kula da tsalkin jikinsa da fufafinsa dakuma bayani akan yin futsari a tsaye da kuma bayani akan tabbatuwar azabar kabari Da wasu hukumce hukumne masu alaka darishi tsalki wajan bawali wanda wajibine musulmi yasansu. By: Adam Shekarau, Jafar Mahmud Adam Source: IslamHouse.com · Adam Shekarau, Jafar Mahmud Adam
نص مُفرَّغ آليًا وقد يحتوي على أخطاء، فارجع إلى التسجيل للتحقق من الألفاظ.
التعليقات
لا توجد تعليقات بعد. كن أول من يشارك بتأمّل نافع.