من الكتاب
الصفحات الأولى من النص. افتح الكتاب أعلاه لقراءته كاملًا.
Hausaةيكذتلا
و
يحاضلأا
و
يدهلا
ماكحأ
HUKUNCE-HUKUNEN HADAYA
DA LAYYA DA YANKA
ُ حَْكَ م
َ
أُ
ُ الهَدْيُ
ُ ضَ اح
َ
وَاألُ
ُ وَاتلَّذْك يَةُ
HUKUNCE-HUKUNEN HADAYA
DA LAYYA DA YANKA
)(هوسا
HUKUNCE-HUKUNEN HADAYA DA
LAYYA DA YANKA
GABATARWA
Godiya ta tabbata ga Allah Ubangijin talikai,
tsira da aminci su tabbata ga wanda aka aiko shi
rahama ga talikai, da alayensa da sahabbansa da
wanda ya yi koyi da sunnarsa, ya kuma bi
shiriyarsa har zuwa ranar sakamako, bayan
haka:
Wannan taƙaitaccen saƙo ne, wanda ya ƙunshi
mafi muhimmancin abinda musulmi yake buƙata
a cikin hukunce-hukuncen hadaya da layya da
kuma yanka, mun tattarashi dan masu ziyartar
Harami biyu masu daraja maza da mata; domin
su kasance cikin sani da fahimta game da
al'amuran addininsu, muna roƙon Allah Mai
karamci Mai baiwa Ya anfanar da shi, kuma Ya
sanya shi mai kyau, kuma saboda Allah ne kaɗai,
lallai Shi ne Mafi alherin wanda ake roƙo, kuma
Mafi karamcin wanda ake fata.
Kwamitin
Ilimi
na
Kungiyar
hidimtawa
Musulunci da yaruka daban daban.
HUKUNCE-HUKUNCEN HADAYA DA
LAYYA
Hadaya: Duk abin da ake bayarwa ga Harami,
kuma ake yankawa a cikinsa na dabbobin ni'ima
التعليقات
لا توجد تعليقات بعد. كن أول من يشارك بتأمّل نافع.
ذات صلة
TAKAITACCEN BAYANI MAI AMFANI GA LADANAI DA LIMAMAI DA MASU HUDUBA DA KUMA HUKUNCE-HUKUNCEN MASALLAC
islamicmedia.tv
8 views · 4 months ago
HUKUNCE HUKNCE MASU ZURFI Akan muhimman darussa da suka shafi al’umma baki daya.
islamicmedia.tv
7 views · 5 months ago
TAMBAYOYI SITTIN GAME DA HUKUNCE-HUKUNCEN HAILA DA BIƘI
islamicmedia.tv
7 views · 5 months ago
BIDI’A MA’ANARTA – NAU’IKANTA – HUKUNCE-HUKUNCENTA
islamicmedia.tv
8 views · 5 months ago
LADUBBAN- TAFIYA DA HUKUNCE HUKUNCENTA
islamicmedia.tv
7 views · 5 months ago
ΤΑΚΑΙΤΑCCEN BAYANI A ΚΑΝ SIFFAR UMARAH DA KUMA HUK NCE-HUKUNCENTA
islamicmedia.tv
6 views · 5 months ago
TAKAITACCEN BAYANI A KAN LADUBBA DA HUKUNCE-HUKUNCEN ZIYARATR MASALLACIN ANNABI
islamicmedia.tv
7 views · 5 months ago
Daga Hukunce-Hukuncen Azumi
islamicmedia.tv
7 views · 5 months ago
عظماء في التاريخ
islamicmedia.tv
1 view · 8 hours ago
من أحكام صلاة المرأة في الحرمين
islamicmedia.tv
1 view · 8 hours ago